
Oga Abdul – Dagiya EP 2025 Download
Fitaccen mawaki, Oga Abdul, ya saki sabon kundin wakokinsa mai suna “Dagiya EP” a ranar 22 ga Agusta, 2025. Wannan kundin ya tattara waÆ™oÆ™i masu daÉ—i guda 6, waÉ—anda suka haÉ—a da fitattun mawaka irin su Adam A Zango, Auta Waziri, da kuma Mahraz Number 1. Kundin ya shafi batutuwa daban-daban na soyayya da kuma rayuwa, kuma ya fito da sabon salo mai kayatarwa.
Jerin Wakokin Album Din “Dagiya EP”
- Saita Allah Tayi Ft. Adam A Zango
- How Far
- Kinmini Ft. Auta Waziri
- Ware
- Wai Wai Ft. Mahraz Number 1
- Dame Sukeji
Idan har kun ji daɗin wannan kundin wakoki, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ya yi muku.
Leave a Reply