
Oga Abdul – Ware Mp3 Download
Fitaccen mawaki, Oga Abdul, ya saki wata sabuwar waƙa mai cike da daɗi mai suna “Ware”. An saki waƙar ne a ranar 22 ga Agusta, 2025, kuma tana cikin sabon kundin wakokinsa mai taken “Dagiya EP”. Wannan waka ce da ke bayyana zafin rabuwa da masoyi.
KAR KU MANTA: Oga Abdul – Kinmini Ft. Auta Waziri
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply