
Usman Wasa – Zumar So Mp3 Download
Shahararren mawakin soyayya, Usman Wasa, ya saki wata sabuwar waƙa mai cike da daɗi mai suna “Zumar So”. An saki waƙar ne a ranar 20 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce da ke nuna irin daɗin soyayya ta gaskiya, inda mawakin ke kwatanta soyayya da zuma saboda zaƙinta.
KAR KU MANTA: Usman Wasa – Shalele Na
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply