
Hussaini Danko – Doguwa Mp3 Download
Shahararren mawakin soyayya, Hussaini Danko, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Doguwa”. An saki waÆ™ar ne a ranar 19 ga Agusta, 2021, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Dawo”. Wannan waka ce da ke yabon wata masoyiya mai dogon tsayi, inda mawakin ke bayyana yadda yake son tsawo.
KAR KU MANTA: Hussaini Danko – Aminiyata
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply