Hussaini Danko – Wanene Ni

Hussaini Danko - Dawo EP
Hussaini Danko - Dawo EP

Hussaini Danko – Wanene Ni Mp3 Download

Shahararren mawakin soyayya, Hussaini Danko, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Wanene Ni”. An saki waƙar ne a ranar 19 ga Agusta, 2021, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Dawo”. Wannan waka ce da ke nuna tambaya ta soyayya, inda mawakin ke nuna yadda soyayya za ta iya sa mutum ya manta da kansa saboda wani.

KAR KU MANTA: Hussaini Danko – So Al’ajabi

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*