
Isah Ayagi – Halimatu Mp3 Download
Fitaccen mawaki, Isah Ayagi, ya saki wata sabuwar waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Halimatu”. An saki waÆ™ar ne a ranar 16 ga Agusta, 2025. Wannan waÆ™a ce ta soyayya da aka yi don yabon wata masoyiya mai suna Halimatu, inda mawakin ke nuna Æ™aunarsa a gare ta.
KAR KU MANTA: Isah Ayagi – Yau Da Gobe
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply