
K.boii stylishboy – HABIBTY (Aha-Aha) Mp3 Download
Fitaccen mawaki, K.boii stylishboy, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “HABIBTY (Aha-Aha)”. An saki waƙar ne a ranar 18 ga Yuni, 2025. Wannan waka ce ta soyayya mai tsananin gaske, inda mawakin ke kiran masoyiyarsa da kalmar nan mai cike da soyayya ta Larabci, wato “Habibty.”
KAR KU MANTA: K.boii stylishboy – Duro Cover Hausa Version
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply