
Auta Waziri – Je Dani Mp3 Download
Shahararren mawakin soyayya, Auta Waziri, ya saki wata sabuwar waƙa mai cike da daɗi mai suna “Je Dani”. An saki waƙar ne a ranar 15 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce ta soyayya mai tsananin gaske, inda mawakin ke nuna bukatarsa ta kasance tare da masoyiyarsa har abada.
KAR KU MANTA: Auta Waziri – Bana Lafiya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply