
Bello Sisqo – Naija To Germany EP 2024 Download
Fitaccen mawaki a masana’antar kiÉ—a, Bello Sisqo, ya saki shahararren kundin wakokinsa (album) mai cike da daÉ—i mai suna “Naija To Germany EP” a ranar 20 ga Janairu, 2024. Wannan kundin ya tattara waÆ™oÆ™i masu daÉ—i guda 11, waÉ—anda duk sun haÉ—a da manyan mawaka na gida da waje. Sunan kundin ya nuna haÉ—in gwiwa da alaka tsakanin Najeriya da Jamus.
KAR KU MANTA: DJ Ab – Your Fav Ep
Jerin Wakokin Album Din “Naija To Germany EP”
- Super Star Feat. Ice Prince
- Jirgin Sama
- Naija To Germany Feat. Classiq, DJ Ab, Adam A Zango, Sojaboy, Deezall, Chizo 1 Germany & Tynking Mai Gashi
- Sha Madara Feat. Dija & Dan Musa
- Ba Wasa
- Ki Bani Feat. Jaywillz
- Soyayya Feat. Ado Gwanja, Ali Jita, Auta Mg Boy & Ahmad Shanawa
- Banza Ne Remix Feat. Macvoice & Jizzle
- Inda Rabbana Feat. Tripled, Mr442, Lsvee, Feezy, Chizo 1 Germany & Bash Neh Pha
- Mira
- Rawa Feat. Madox TBB, S James, Togo Boy & Oga Abdul
Idan har kun ji daɗin wannan kundin wakoki, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ya yi muku.
Leave a Reply