
Bash A Adam – Allah Ga Bawanka Mp3 Download
Fitaccen mawaki Bash A Adam ya saki wata sabuwar waÆ™a mai taken “Allah Ga Bawanka” a ranar 29 ga Afrilu, 2025. Wannan waÆ™a ce mai cike da darasi da kuma tunatarwa kan muhimmancin bauta da tawali’u ga Allah. WaÆ™ar ta zo da saÆ™o mai zurfi da taÉ“a zuciya ga kowane mai imani.
KAR KU MANTA: Bash A Adam – Allah Ga Baiwarka
Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.
Leave a Reply