Album/EP
ALBUM: Sheriff Sadiq – Yar Uwa EP

Sheriff Sadiq – Yar Uwa EP 2024 Download
Shahararren mawaki Sheriff Sadiq ya saki sabon kundin wakokinsa (EP) mai cike da daɗi mai suna “Yar Uwa EP” a ranar 11 ga Afrilu, 2024. Wannan kundin wakoki ya tara wakoki masu ban sha’awa da ke ɗauke da ma’anoni daban-daban, daga waƙoƙin soyayya da bege har zuwa waƙoƙin yabon Annabi da muhimmancin dangantaka.
Jerin Wakokin EP Din “Yar Uwa EP”
Idan har kun ji daɗin wannan kundin wakoki, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ya yi muku.