
Sheriff Sadiq – Annabi Ne Mp3 Download
Shahararren mawaki Sheriff Sadiq ya saki wata sabuwar waka mai taken “Annabi Ne” a ranar 11 ga Afrilu, 2024. Wannan waka ce ta yabo da ke cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “Yar Uwa EP”. A cikin wannan waka, mawakin ya rera yabo ga Annabi Muhammadu (S.A.W), inda ya bayyana son Annabi da kuma muhimmancinsa a rayuwar musulmi.
KAR KU MANTA: Sheriff Sadiq – Galihu
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply