
Abdul D One – Kina Cikin Labarina Mp3 Download
Shahararren mawaki Abdul D One ya saki wata waka mai taken “Kina Cikin Labarina” a ranar 5 ga Satumba, 2022. Wannan waka ce ta soyayya mai daÉ—in ji, wadda ke cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “ALKALI EP”. A cikin wannan waka, mawakin ya rera waka kan yadda masoyiyarsa ta zama wani muhimmin É“angare na labarin rayuwarsa.
KAR KU MANTA: Abdul D One – Allah Mai Iko
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply