K.boii stylishboy – Duro Cover (Hausa Version)

K.boii stylishboy - Duro Cover (Hausa Version)
K.boii stylishboy - Duro Cover (Hausa Version)

K.boii stylishboy – Duro Cover (Hausa Version) Mp3 Download

Sabon mawaki K.boii stylishboy ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Duro cover (Hausa Version)” a ranar 5 ga Agusta, 2025. Wannan waka dai wani remake ne na shahararriyar wakar “Duro” da aka yi, inda mawakin ya juya ta zuwa yaren Hausa tare da haɗa ta da shahararren rawan nan na Wele dance. Wakar ta zo da sabon salo da kuma kiɗa mai motsa jiki wanda ya dace da rawa.

KAR KU MANTA: Erm Boii – Kalaman Soyayya

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*