Umar MB – Abadan

Taurari EP
Taurari EP

Umar MB – Abadan Mp3 Download

Fitaccen mawaki Umar MB ya saki wata sabuwar wakar soyayya mai daÉ—in ji mai taken “Abadan” a ranar 7 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce da ke isar da saÆ™o mai zurfi na alkawarin soyayya ta har abada. Wakar dai tana cikin Album dinsa mai suna “Taurari”, wanda aka sake a karkashin lakabin Arewa Medium Production Nigeria Limited. Umar MB ne da kansa ya shirya wakar.

KAR KU MANTA: Auta Waziri – Abar Kauna

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*