Hausa Songs

Salman Faris – Amince Dani (Ka Dubeni Ya Annabi)

Salman Faris – Amince Dani (Ka Dubeni Ya Annabi) Mp3 Download

Salman Faris ya kara sakin wata sabuwar wakar yabon Annabi Muhammad (S.A.W) mai suna “Amince Dani” anai mata taken suna da (Ka Dubeni Ya Annabi) wannan waka tayi matukar dadi kuma tana daga cikin wakokin da sukeyi tashe a manhajar TikTok.

Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

Join Our Social Media Channels:-

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!