Videos
VIDEO: Kawu Dan Sarki – TAURARO (Official Video)

Kawu Dan Sarki – TAURARO (Official Video) 2025
Kawu Dan Sarki ya kara fitowa da masoyansa bidiyon wata sabuwar wakarsa mai suna “Tauraro” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Gwagwarmaya Ep” na 2024 wanda yanzu haka zaku iya kallon wannan waka.