MUSIC: Boyskido – Masoyiya Feat. Namenj

Boyskido Ordinary Sokoto Boy EP 2025
Boyskido Ordinary Sokoto Boy EP 2025

Boyskido – Masoyiya Feat. Namenj Mp3 Download

Fitaccen mawaki Boyskido ya fito da wata sabuwar wakar soyayya mai daɗin sauraro mai taken “Masoyiya”, inda ya haɗa kai da mawaki Namenj. Wannan waka dai tana cikin kundin Boyskido mai suna “Ordinary Sokoto Boy”. Kamar yadda taken ya nuna, “Masoyiya” waka ce da aka keɓe don bayyana ƙauna da yabo ga masoya. Boyskido da Namenj sun haɗu sun isar da saƙonni na soyayya mai zurfi tare da kiɗa mai motsa rai. An saki wakar ne a ranar 25 ga Yuli, 2025, ƙarƙashin lakabin OSB.

KAR KU MANTA: Boyskido – Ranar Murna

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*