MUSIC: Namenj – Sakata

Namenj - Volume 1 Ep
Namenj - Volume 1 Ep
Shares

Namenj – Sakata Mp3 Download

Fitaccen mawaki Namenj ya sake sabuwar wakarsa mai taken “Sakata”. Wannan waka dai tana ɗaya daga cikin wakoki biyar (5) da suke cikin sabon kundin wakokinsa mai suna “Volume 1 EP” na shekarar 2025.

KAR KU MANTA: Namenj – Hausa Fulani

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*