Hausa Songs
Hussaini M Pizzah – Hayaki
Hussaini M Pizzah – Hayaki Mp3 Download
Hussaini M Pizzah ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Hayaki,” itama wannan waka ta bada ma’ana saima idan kun saurareta kuma tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Hayaki Ep,” na shekarar 2025.
Natabbata saboda jin dadin wannan waka bama sai anyima dole wajen turawa yan uwa da abokan arzki ba ma’abota jin wakokin hausa.