Hausa Hip Hop
TheCamboi – N.B.S
TheCamboi – N.B.S Mp3 Download
TheCamboi yazo da wata sabuwar waka mai suna “New Born Shata (N.B.S)” itama wannan waka ta yi dadi saima idan kun saurareta. Kuma tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024.
Idan har itama wannan waka ta yi muku dadi yanda yakamata ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasan wannan waka.