Hausa Songs

Hussaini Danko – Kawata

FAST DOWNLOAD NOW

Hussaini Danko – Kawata Mp3 Download

Shahararren mawakin soyayya, Hussaini Danko, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Kawata”. An saki waƙar ne a ranar 19 ga Agusta, 2021, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Dawo”. Wannan waka ce da mawakin ya sadaukarwa masoyiyarsa, inda yake yabon ta da kuma nuna ƙaunarsa a gare ta.

KAR KU MANTA: Hussaini Danko – Baby

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button