Hausa Songs
Abdul D One – Tanzania 2 9ja

Abdul D One – Tanzania 2 9ja Mp3 Download
Shahararren mawaki Abdul D One ya saki wata waka mai taken “Tanzania 2 9ja” a ranar 5 ga Satumba, 2022. Wannan waka ce mai cike da daɗi, wadda ke cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “ALKALI EP”. A cikin wakar, mawakin ya rera waka kan soyayya da kuma alakar dake tsakanin Najeriya da ƙasar Tanzania, wanda hakan ya sa waƙar ta zama ta musamman.
KAR KU MANTA: Abdul D One – Tsakanin Mu Feat. Larabeey
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.