
Naziru Sarkin Waka – Dokaji Fari Dogo Mp3 Download
Shahararren mawaki, Naziru Sarkin Waka, ya saki wata waÆ™a ta musamman mai cike da daÉ—i mai suna “Dokaji Fari Dogo”. An saki waÆ™ar ne a ranar 19 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce ta yabo da girmamawa da aka yi don nuna daraja ga wani babban mutum.
KAR KU MANTA: Prince Mk Baagi – Kuli Wowogi Ft. Naziru Sarkin Waka
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply