Hausa Songs
MUSIC: Abdul Hassan – Redline (Jan Laayi)

Abdul Hassan – Redline (Jan Laayi) Mp3 Download
Yanzu sauke wata sabuwar wakar mawaki “Abdul Hassan” mai taken suna “Redline (Jan Laayi)” wannan karan itama wannan wakar kuka saurareta idan baka soyayya zata iya sawa kadawo dawuri hahh.
KAR KU MANTA: Abdul Hassan – Kula (Care) Ft. Murja Baba (Mp3 Download)
Bayan kun saurari waƙar, muna fatan za ku raba mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa. Muna son jin yadda wannan waƙa ta burge ku.