Jerin Mawaƙan Kannywood (10) Waɗanda Sukafi Iya Waƙoƙin Soyayya Masu Daɗi
Kamar yanda kuka sani kowacca shekara ana samun wasu daga cikin mawakan kannywood suna yin wakokin soyayya domin nishadantar da masoyan su. Amma wani lokacin wakokin wasu daga mawakan su na samun karbuwa wajen ma’abota jin wakokin hausa na soyayya.
Bisa hakane yasa duk shekara HausaTracks take duba wakokin da suka yi fice a wannan lokacin, domin tabbatar da wane gwani a wannan shekarar. Kuma muna so idan har da akwai gyara a sunayen mawakan da zamu baku to zaku iya ajiye mana a comment section.
Yanzu zamu jero muku mawakan kannywood (10) wadanda sune a shekarar dubu biyu da ashirin da hudu 2024 sukafi iya wakokin soyayya masu ratsa zuciya wanda sune kamar haka:-
1. Umar M Shareef
2. Nura M Inuwa
3. Hamisu Breaker
4. Auta MG Boy
5. Ali Jita
6. Abdul D One
7. Auta Waziri
8. Umar MB
9. Salim Smart
10. Sadiq Saleh
Wadannan sune jerin mawakan da wakokin su na soyayya suka yi dadi a shekarar 2024. Shin acikin wadannan mawakan wane mawakine wakarsa ta fi burgeka ku ajiye mana a comment section.