Hausa Songs
Ado Gwanja – Mata Ku Fito
Ado Gwanja – Mata Ku Fito Mp3 Download
Mawakin Hausa Ado Gwanja ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Mata Ku Fito” wannan waka itama ta mata ce kuma tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024 da ya saka.
Domin kara mana karfin gwiwa wajen dora muku sabbin wakokin hausa na waka daban-daban zaku iya turawa yan uwa wannan waka dan cigaban wannan shafin namu.