Hausa Songs
Ado Gwanja – Madara Ft. Dan Musa
Ado Gwanja – Madara Ft. Dan Musa Mp3 Download
Ado Gwanja ya kara zuwar muku da wata sabuwar waka mai suna “Madara” tare da mawaki Dan Musa itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Mutane sai magana suke akan wannan waka domin ana ganin kamar Danmusa New Prince zai cinye mawaki Ado Gwanja da maganganu na salon waka.